ZAUREN VOA: Tattaunawa Kan Yadda Najeriya Take Karbo Bashi, Kashi Na Bakwai, Fabrairu 01, 2025

Medina Dauda

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai kawo muku kashi na karshe na tattaunawa kan yadda Najeriya ke karbo bashi. Mahalarta zauran sun tattauna kan wani rahoton bakin duniya da ya ce Najeriya ce kasa ta uku a Nahiyar Afirka da tafi cin bashi.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Tattaunawa Kan Yadda Najeriya Take Karbo Bashi '9'58".mp3