ZAUREN VOA: Tattaunawa Kan Manufofi Da Tsarin Shugaban Amurka Donald Trump A Wa'adin Mulki Na Biyu, Kashi Na Daya - Febrairu 08, 2025

Medina Dauda

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan makon ya duba batun manufofi da tsarin shugaban Amurka Donald Trump kan kasashen duniya, bayan da ya koma kan karagar mulki a wa'adi na biyu.

Saurari cikaken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Tattaunawa Kan Manufofi Da Tsarin Shugaban Amurka Donald Trump A Wa'adi Na Biyu.mp3