Shirin Zauran VOA na wannan makon, ci gaba ne kan batun manufofi da tsarin shugaban Amurka Donald Trump kan kasashen duniya, bayan da ya koma kan karagar mulki a wa'adi na biyu.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAUREN VOA: Tattaunawa Kan Manufofi Da Tsarin Shugaban Amurka Donald Trump A Wa'adin Mulki Na Biyu.mp3