ZAUREN VOA: Tattaunawa Akan Shugabanci, Tattalin Arziki, Cin Hanci Da Rashawa Da Zamantakewa Da Walwalar Al'umma a Ghana - Yuli 13, 2024

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan makon zai kawo muku ci gaban tattaunawa da wasu jigajigan ‘yan siyasa su uku har da na jam'iyyar MC, mai adawa a Ghana, inda suka amsa tambayoyi da suka shafi Shugabanci, Tattalin arziki, Cin hanci da rashawa, Harkokin matasa da ma Zamantakewa da Walwalar al'umma.

Saurari cikakken shirin don jin karin bayani:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Tattaunawa Akan Shugabanci, Tattalin Arziki, Cin Hanci Da Rashawa, Harkokin Matasa, Zamantakewa Da Walwalar Al'umma a Ghana.mp3