ZAUREN VOA: Tasirin Kudi A Zaben Da Aka Yi A Najeriya A Bana, Mayu 07, 2023

Medina Dauda

Akwai Madam Hassana Ayuba Mairiga Tula wacce lauya ce tare da 'yar gwagwarmayar kwato wa mata yanci Hajiya Balaraba Abdullahi, su ma sun yi nazari a wannan shirin.

Mata ‘yan siyasa wadanda suka tsaya takara a zaben shekara 2023, Hajiya Heebah Ireti Kingibe wacce ta ci kujerar Sanata a Birnin Tarayya a karkashin Jam’iyyar labour da Hajiya Khadijah Abdullahi Iya wacce ita kuma ta tsaya takarar kujerar Gwamna a Jihar Neja a karkashin Jam’iyyar APGA suka bayyana irin rawar da kudi ya taka a lokacin zaben na bana.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA Tasirin Kudi A Zaben Bana Da Aka Yi A Najeriya - 15'00" mp3