ZAUREN VOA: Shawarwari Kan Inganta Rayuwar Matasa Da Tarbiyyar Iyaye Ga Yayan Su, Oktoba 05, 2024

Medina Dauda

ZAUREN VOA: Shirin Zauren VOA na wannan makon ya bada shawarwari tare da yin kira ga Gwamnati da ta samar da cibiyoyin horas da matasa sana'oi da ma'aikatar sa ido kan yadda iyaye ke tarbiyantar da yayan su.

Saurari cikakken shirin tare da Babangida Jibrin.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA EPISODE 179 TO BE AIRED ON SATURDAY, OCTOBER 5TH 2024.mp3