ZAUREN VOA: Irin Tasiri Da Soke Dokar Haramta Safarar Bakin Haure Zata Yi Wa Tattalin Arzikin Nijar, Kashi Na Uku - Maris 02, 2024

Medina Dauda

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan mako, zai kawo muku ci gaban tattaunawa da bakin Zauran kan soke dokar haramta safarar bakin haure da aka yi a kasar Nijar.

Mahalarta Zauran dai sun bayyana ra'ayoyi mabanbanta, inda wasu ke cewa soke dokar yana da kyau, amma kuma wasu na cewa sai an sake kawo tsarin yadda za a aiwatar da soke dokar.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Irin Tasiri Da Soke Dokar Haramta Safarar Bakin Haure Zata Yi Wa Tattalin Arzikin Nijar.mp3