ZAUREN VOA: Tasirin Da Soke Dokar Haramta Safarar Bakin Haure Za Ta Yi Wa Tattalin Arzikin Nijar, Kashi Na Hudu - Maris 09, 2024

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan mako, zai kawo muku ci gaban tattaunawa da bakin Zauran kan soke dokar haramta safarar bakin haure da aka yi a kasar Nijar.

Mahalarta Zauran su ci gaba da bayani kan yadda za'a wayar da kawunan mutane wajen tafiyar da rayuwar su a daidai lokacin da ake kokarin sabawa da dokar a Nijar.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

SHIRIN ZAUREN VOA - 10'09"