ZAUREN VOA: Irin Tasiri Da Soke Dokar Haramta Safarar Bakin Haure Zata Yi Wa Tattalin Arzikin Nijar, Kashi Na Biyu - Fabrairu 24, 2024

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan mako, zai kawo muku ci gaban tattauna da bakin Zaure game da matakin da gwamnatin mulkin sojan jamhuriyar Nijar ta dauka na soke dokar haramta safarar bakin haure da gwamnatin tsohon Shugaban Nijar Mohammed Yousoufou ta aiwatar shekaru 8 da suka wuce.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Irin Tasiri Da Soke Dokar Haramta Safarar Bakin Haure Zata Yi Wa Tattalin Arzikin Nijar.mp3