ZAUREN VOA: Hadin Kan Al’umman Najeriya Gabanin Zaben 2023, Kashi na Hudu, Agusta 21, 2022

Medina Dauda

A cikin shirin namu na wannan makon, za mu fara duba sakonni daga mabiya shafin Sashin Hausa na VOA a dandalin sada zumunta na facebook, inda suka nuna cewa Shugabanin addini su ne masu laifi wajen raba kawunan mabiyan su, sannan daga su sai gwamnati wace aka nuna cewa ita ma tana da laifi wajen kara rarraba kawunan ‘yan kasa, walau ko ta addini ko ta bangaranci, saboda haka an yi kira gare su da su gyara.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Hadin Kan Al’umman Najeriya Gabanin Zaben 2023