ZAUREN VOA: Hadin Kan Al’umman Najeriya Gabanin Zaben 2023, Kashi na Biyar, Agusta 28, 2022

Medina Dauda

A cikin shirin Zauran VOA na wannan mako, za mu kawo muku shawarwari da manyan Malamai da mahalarta Zauren suka bayar a kan matakan da mahukuntan kasa da al'umma za su dauka, wajen gyara zamantakewar su tare da koya wa 'ya'ya tarbiya ta gari, saboda a guje wa yi wa addinan juna batanaci, ganin irin abin da ya faru da daliba Deborah a Jihar Sokoto kwanakin baya. A yi sauraro lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Hadin Kan Al’umman Najeriya Gabanin Zaben 2023 PT5