ZAUREN VOA: Hadin Kan Al’umman Najeriya Gabanin Zaben 2023, Agusta 07, 2022

Medina Dauda

A cikin shirin na wannan makon za mu daura a inda muka tsaya, inda za mu ci gaba da sauraraon shawarwarin mahalarta zauren VOA, da suka yi kira ga gwamnati da ta hada hannu da bangaren majalisa wajen yin dokoki da za su hada kawunan 'yan kasar domin samun ci gaba mai daurewa.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Hadin Kan Al’umman Najeriya Gabanin Zaben 2023