ZAUREN VOA: Batun Magance Matsalar Tsadar Rayuwa Da Yadda Ta Shafi Farashin Kayayyakin Masarufi - Agusta 20, 2023

Medina Dauda

Mahalarta zauren sun tattauana akan yadda za a magance matsalar tsadar rayuwa da yadda ta shafi farashin kayayyakin abinci da ma na masarufi.

Sun yi kira ga Gwamnati kan ta shigo ta magance matsalar.

A yi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA