ZAUREN VOA: Shin Kamaru Na More Romon Dimokradiya? Oktoba 15, 2024

Medina Dauda

ZAUREN VOA: A shirin Zauren VOA na wannan makon har yanzu muna Yaounde babban birnin kasar Kamaru inda ‘yan siyasa da matasa da wasu ma'aikatan gwamnati suka tattauna kan ko kasar ta samu more romon dimokradiya, ko ‘yan adawa suna nuna adawa, ko dai gwamnati tana saye su da mukamai.

Saurari cikakken shirin da Medina Dauda ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Batun Ko Kamaru Na More Romon Dimokradiya, Oktoba 15, 2024.mp3