ZAUREN MATASA: Yadda 'Yan Bindiga Suka Hana Shiga Gonaki Da Ke Da Nisa, Kashi Na 2 - Agusta 14, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Zauren na cigaba da zantawa da matasa a yankin karamar hukumar Danko Wasagu da ke jihar Kebbi da ke da albarkar noma da kiwo.

Matasa da kan so wuni a gona don samun abinci da kudin shiga, na kokawa cewa barayin daji sun addabi yankin da hakan kan kawo karantsaye ga nasarar noman.

Don haka matasan sun bukaci hukumomin da hakki ya rataya a wuyansu, su kawo mu su daukin gaggawa.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA