ZAUREN MATASA: Yadda Matasa Za Su Taka Rawa Ta Yadda Za Su Kawo Sauyi Mai Ma’ana A Madafun Iko - Disamba 19, 2023

Nasiru Adamu El Hikaya

Shirin na wannan bitar ya dauki daya daga shirye-shirye inda matasa su ka tattauna kan rawar da su ke ganin za su iya takawa wajen kawo sauyi mai ma’ana a madafun iko.

A shirin da a ka dauka a zaurukan Abuja, matasan sun ce matukar a ka ba su dama za su kawo ta su dabarar da mulki mai adalci a Najeriya.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA EP 93 12 19 2022.mp3