ZAUREN MATASA: Tattaunawa Da Matasa A Jihar Sokoto Kan Matsalolin Tsaro, Kashi Na 3 - Janairu 09, 2023

Nasiru Adamu

Shirin na wannan makon ya ci gaba da tattauna da wasu matasa a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya game da matsalolin tsaro da suka addabi wasu sassan jihar, musamman karamar hukumar Isah da Sabon Birni.

Matasan sun ba da shawarwari kan hanyoyin da ya kamata a bi wajen dawo da salama a jihar, ciki har da sauya tunanin matasa.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA EP 96 01 09 2023.mp3