ZAUREN MATASA: Tattaunawa Da Matasa A Jihar Sokoto Kan Matsalolin Tsaro - Janairu 02, 2023

Nasiru Adamu

Shirin na wannan makon ya ci gaba da tattauna da wasu matasa a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya kan matsalolin tsaro da ke addabar wasu sassan jihar, musamman karamar hukumar Isah da Sabon Birni.

Matasan sun ba da shawarwari kan hanyoyin da za a bi wajen dawo da zaman lafiya a jihar ta hanyar saita tunanin matasa zuwa dabi’u nagari.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Tattaunawa Da Matasa A Jihar Sokoto Kan Matsalolin Tsaro