ZAUREN MATASA: Tasirin Hana Shigar Baki Yankin Agadez Na Jamhuriyar Nijar- Afrilu, 18, 2022

Nasiru Adamu El Hikaya

Wannan shiri na ci gaba da tattaunawa da matasa a yankin Adadez na jamhuriyar Nijar a kan dokar hana baki shiga yankin don dakile kwararar su zuwa tarayyar turai.

Saurari tattaunawar da Hamid Mahmoud ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

Zauren Matasa Kashi Na 58