ZAUREN MATASA: Sauyin Yanayi Na Barazana Ga Kamun Kifi A Gashua, Kashi Na Uku - Disamba 11,2023

Nasiru Adamu

Zauren Matasa na ci gaba da kawo muku zantawa da matasan garin Gashua a jihar Yabe mai albarkar kifi da kuma noman rani, kasancewar kogi da ya ratsa garin. Bakin masunta kan shiga Gashua don samun na su rabon tare da sauran 'yan gari.

A can baya, garin ya dan yi fama da kalubalen tsaro har ya gurgunta kasuwar kifi ta yankin, amma tuni kalubalen ya fara zama tarihi.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Sauyin Yanayi Na Barazana Ga Kamun Kifi A Gashua.mp3