ZAUREN MATASA: Matasan Yankin Jihar Sokoto Sun Ci Gaba Da Tattaunawa Kan Batun Tsaro, Janairu 16, 2023

Nasiru Adamu

ABUJA, NIGERIA - Zauren Matasa na wannan makon ya dora a kan inda ya tsaya a makon jiya wajen tattaunawa da wasu matasa a jihar Sokoton Najeriya game da matsalolin tsaro.

Kasancewar matasa sune ginshikin ci gaban kasa, sun ba da ta su gudummuwar akan daidaita lamura.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Matasan Yankin Jihar Sokoto Sun Ci Gaba Da Tattaunawa Kan Batun Tsaro