ZAUREN MATASA: Matasa Sun Ba Da Shawara Kan Hanyoyin Da Za’a Bi Wajen Dawo Da Zaman Lafiya A Jihar Sokoto, Kashi Na Biyu, Nuwamba 14, 2022

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Matasan sun ba da shawara kan hanyoyin da za a bi wajen dawo da salama a jihar ta hanyar saita kwakwalwar matasa zuwa dabi’u nagari.

Shirin 'Zauren Matasa' na wannan mako, ci gaban tattaunawar da muka faro ne da dandazon matasa a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya kan matsalolin rashin tsaro da ke addabar wasu sassan jihar musamman a karamar hukumar Isah da Sabon Birni.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Matasa Sun Ba Da Shawara Kan Hanyoyin Da Za’a Bi Wajen Dawo Da Zaman Lafiya A Jihar Sokoto, Kashi Na Biyu - 9'36"