ZAUREN MATASA: Matasa Sun Ba Da Shawara Kan Hanyoyin Da Za’a Bi Wajen Dawo Da Zaman Lafiya A Jihar Sokoto- Nuwanba 07,2022

Nasiru Adamu El Hikaya

Matasan sun ba da shawarin hanyoyin da za a bi wajen dawo da salama a Jihar ta hanyar saita kwakwalwar matasa zuwa dabi’u nagari.

ABUJA, NIGERIA_

Shirin na wannan makon ya tattauna da dandazon matasa a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya kan matsalolin rashin zaman lafiya da ke addabar wasu sassan Jihar musamman karamar hukumar Isah da Sabon Birni.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Matasa Sun Ba Da Shawara Kan Hanyoyin Da Za’a Bi Wajen Dawo Da Zaman Lafiya A Jihar Sokoto- 9'56"