ZAUREN MATASA: Hana Shigar Bakin Haure Yankin Ya Taba Hanyoyin Samun Kudin Shiga Ga Matasa - Disamba 12, 2022

Nasiru Adamu El Hikaya

Kashi na biyu na bitar ZAUREN_MATASA NA 2022 daga shirin da a ka dauka a yankin Agadas naJjamhuriyar Nijar inda hana shigar bakin haure yankin ya taba hanyoyin samun kudin shiga ga matasa.

Tun 2016 gwamnatin Nijar ta sanya hannu da turai na hana bakin shiga Agadas don gudun hijira zuwa turai ta hanyar da ta sabawa doka.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Hana Shigar Bakin Haure Yankin Ya Taba Hanyoyin Samun Kudin Shiga Ga Matasa - Disamba 12, 2022