ZAUREN MATASA: Darasi Ga Matasan Kamaru Akan Biye Wa Bokaye Da ‘Yan Tsibbu, Oktoba 30, 2023

Nasiru Adamu

ABUJA, NIGERIA - A shiri na kusa da na karshe na Zauren Matasa da muka sauka a jamhuriyar Kamaru an ja hankalin matasa ne da su kauce wa biye wa bokaye ko ‘yan tsibbu wajen neman biyan bukatar zaman lafiya musamman a gidaje.

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Darasi Ga Matasan Kamaru Akan Biyewa Bokaye Da ‘Yan Tsibbu, Oktoba 30, 2023.mp3