ZAUREN MATASA: Bitar Karshe Ta Zauren Matasa A 2022 Mai Bankwana - Disamba 26, 2022

Nasiru Adamu El Hikaya

Shirin da a ka dauka a Bauchi, inda matasa su ka zanta kan kauce wa bangar siyasa ko amfani da su da 'yan siyasa masu son kai ko son cimma muradun kashin kai ke yi.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA EP 94 12 26 2022.mp3