ZAUREN MATASA: Barazanar Barayın Daji Ga Matasa A Garin ‘Dan Umaru-Babi Na Karshe, Oktoba, 09, 2023

Nasiru Adamu

ABUJA, NIGERIA - Zauren Matasa na wannan makon, shi ne babin karshe da muke a garin ‘Dan Umaru mai yawan jama'a da matasa manoma da ke karamar hukumar Danko Wasagu a jihar Kebbi, Arewa maso yammacin Najeriya.

Matasan da su ka taru a zauren kamar yanda mu ka kawo a shirye-shiryenmu na baya sun nuna damuwa ne kan tabarbarewar tsaro, inda barayin daji ke musu barazanar hana su zuwa gonakin da ke nesa da gari.

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Babi Na Karshe A Garin ‘Dan Umaru Akan Barazanar Barayın Daji Ga Matasa , Oktoba, 09, 2023.mp3