ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyatata Rayuwarsu, Kashi Na Hudu, Oktoba 16, 2022

Medina Dauda

A cikin shirin na wannan makon, mahalarta Zauran sun yi mahawara sosai a kan matsayin wadanda aka haifa kafin Ghana ta samu ‘yancin kai a ranar 6 ga watan Maris na shekara 1957 da kuma matsayin wadanda aka haifa bayan an samu ‘yancin kai.

Hon. Abdallah Banda ya yi jawabai da dama a madadin gwamnatin kasar Ghana, tare da bayyana matakin da masu neman shaidan zama dan kasa za su dauka.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyatata Rayuwarsu PT4