ZAURAN VOA: Duba Matsalolin Matasa Da Mata Da Yara Marasa Galihu A Kasar Kamaru, Kashi Na Farko, Satumba 04, 2022

Medina Dauda

A cikin shirin zauran VOA na wannan makon, za a ji ta bakin matasan, da matan da ma ‘yan siyasa, musamman a kan rawar da su ke takawa, wajen kawo karshen matsalolin da matasan, da matan, da kuma yara marasa galihu ke fuskanta a kasar ta Kamaru. A yi sauraro lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAURAN VOA: Duba Matsalolin Matasa Da Mata Da Yara Marasa Galihu A Kasar Kamaru PT1