ZAURAN MATASA: Tattaunawa Kan ‘Yan Sara Ruka A Minna Da Ke Jihar Neja, Kashi Na Hudu, Agusta 22, 2022

Nasiru Adamu El-Hiyaka A Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Shirin karshe na zauren matasa da ya sauka a jihar Neja ya samar da mafitar kare kai ne ga musamman baki da su ka ziyarci babban birnin jiahr Minna daga miyagun matasa da kan kai hare-hare kan jama’a saboda yi mu su kwacen waya, kudi da sauran su.

Cikin shawarwarin akwai gujewa zuwa wasu wajaje da kuma son samu kaucewa yawon dare.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAURAN MATASA: Tattaunawa Kan ‘Yan Sara Ruka A Minna Da Ke Jihar Neja PT4