VOA60 AFIRKA: Zargin Cin Hanci Da Rashawa Ya Rushe Martabar Shugaba Jacob Zuma

Your browser doesn’t support HTML5

Kwamitin majalisar dokokin Afirta ta kudu ta wani kwamitin majalisar dokokin kasar tana muhawara kan daftarin kudurin tsige shugaban kasa dake kan gado; zargin cin hanci da rashawa ya dushe martabar shugaba Jacob Zuma.