VOA60 AFIRKA: Zanga Zangar 'Yan Siyasa Ta Barke Bayan Kashe Wani Dalibin Jami’a a Yamai

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Nijar wata zanga zangar yan siyassa ta barke bayan kashe wani dalibin jami’a a lokacin wani gangamin dalibbai da aka yi a baban birni Yamai.