ZAMANTAKEWA: Yadda Za'a Sami Kyakkyawar Dangantaka Tsakanin Masu Bada Jinya Da Wadanda Suka Shiga Ibtila'i - Yuni 5, 2024

Zainab Babaji

Shirin Zamantakewa ya tattauna ne kan yadda za'a sami kyakkyawar dangantaka tsakanin masu bada jinya musamman da wadanda suka shiga ibtila'i ko tashin hankali.

Saurari shirin Zainab Babaji:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA