ZAMANTAKEWA: Nasarori Da Kalubalen Da Najeriya Ke Fuskanta Yayin Cika Shekara 25 Na Mulkin Dimokradiyya - Yuni 12, 2024

Zainab Babaji

Shirin Zamantakewa na wannan mako ya duba nasarori da kalubalen da Najeriya ke fuskanta, a daidai lokacin da ta cika shekaru ishirin da biyar na mulkin dimokradiyya ba tare da katsewa ba.

Saurari shirin Zainab Babaji :

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA