ZAMANTAKEWA: Matsalolin Dake Haddasa Rikici Tsakanin Makiyaya Da Manoma - Mayu 22, 2024

Zainab Babaji

Shirin Zamantakewa na wannan mako ya yi nazari ne akan matsalolin dake haddasa rikici tsakanin makiyaya da manoma da kuma shawarwari kan yadda za'a magancesu.

Saurari shirin Zainab Babaji:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA