ZAMANTAKEWA: Matsalar Tsadar Rayuwa Da Fadiwar Darajar Naira, Fabrairu 28, 2024

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin Zamantakewa na wannan mako ya tattauna ne kan tsadar rayuwa da al’ummar Najeriya ke ciki, musamman saboda hauhawar dala, dake da tasiri a harkokin kasuwanci a kasar.