ZAMANTAKEWA: Duba Kan Kwararru Da Ke Aiki Don Samar Da Zaman Lafiya a Tsakanin Al'umma - Mayu 29, 2024

Zainab Babaji

Shirin Zamantakewa ya tattauna da kwararru dake aikin wanzar da zaman lafiya a kungiyoyi daban-daban don samar da dawamammen zaman lafiya a tsakanin al'umma.

Saurari shirin Zainab Babaji:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA