Zamani Ya Sa An Fara Mantawa Da Wasan Hawan Kaho A Jamhuriyar Nijar
Your browser doesn’t support HTML5
Sannu a hankali zamani ya sa an fara mantawa da wasan hawan kaho, daya daga cikin al’adun kasar Jamhuriyar Nijar da mutane ke alfahari da su shekara da shekaru.