Zaben Niger A yakin Damagaran.

  • Ladan Ayawa

Niger Elections

Wakiliyar Sashen Hausa daga Damagaran Tamar Abari ta aiko da rahoton cewa yankin Damagaran basu fito wurin zaben ba kamar yadda suka fito a zagayen farko. A cikin rahoton ga abinda take cewa.

A da-dai karfe 8 na safe aka bude yawancin runfunar zaben babu cunkoson jamaa, kuma an fara zabe ba tare da matsala ba kamar yadda wani shugaban mazaba ke cewa.

A lokacin da tafi runfar zabe na farko mai lamba 4 tace mutane basu wuce mutane biyu zuwa ukku ba.

Ga abinda malamin zaben mai suna Muntari Lawal ya shaida wa Tamar din.

‘’Mun bude runfar zabe karfe 8 dai-dai, kuma kayan aiki an kawo kome da kome sai wani takarda da ake cewa kashe, wato tawadar da ake sawa mai jefa kuria bayan y agama jefa kuuriaar sa.

Da Tamar ta tambaye shi ko yaya ma’aikatan su?sai yace duka su biyar kowa nan bakin aikin sa.

GA Tamar Abari din dai da Karin bayani. 4’13

Your browser doesn’t support HTML5

Zaben Niger A yakin Damagaran. 4'13