Zaben Amurka na 2020: Muhawarar Karshe Ta ‘Yan Takakarar Shugaban Kasa

Your browser doesn’t support HTML5

Ku kalli muhawara ta karshe ta ‘yan takarar shugaban kasa a Amurka tsakanin Joe Biden da Shugaba Donald Trump.
Za mu kawo muku muhawarar ce a shafinmu na intanet www.voahausa.com ranar Alhamis, 22 ga watan Oktoba da karfe 9 na dare agogon Washington.