Zaben Amurka na 2020: Muhawarar Farko Ta ‘Yan Takarar Shugaban Kasa

Your browser doesn’t support HTML5

Ku kalli muhawarar farko ta ‘yan takarar shugaban kasa a zaben Amurka tsakanin Joe Biden na jam’iyyar Democrat da Shugaba Donald Trump.
Talata, 29 ga watan Satumba da karfe 9 na dare agogon-ET, daidai da Laraba, 30 ga watan Satumba da karfe 01:00 agogon-UTC.