Zababben Gwamnan Jihar Filato Ya Sha Alwashin Tabbatar Da Adalci A Taskanin Al'ummar Jihar

Your browser doesn’t support HTML5

Zababben gwamnan jihar Filato a Arewcin Najeriya, Barista Caleb Mutfwang na jam'iyyar adawa ta PDP, ya sha alwashin tabbatar da adalci a tsakanin al'ummar jihar da ke fama da rikicin kabilanci da na addini.