Za Mu Tabbatar Da Hukunci Mai Tsauri Kan Wanda Ya Cire Tsabar Kudi Daga Asusun Gwamnati Daga Maris – Hukumar NFIU

Your browser doesn’t support HTML5

A yayin da ranakun fara aiki da dokar kayyade yawan kudaden da 'yan Najeriya za su iya cire wa, hukumar kula da hulda tare da safarar tsabar kudi cikin sirri wato NFIU ta ce daga ranar 1 ga watan Maris za a daina fitar da tsabar kudi daga asusun gwamnatoci.