VOA60 DUNIYA: YEMEN Yakin Basasan Yemen, Ya Sa Harkar Su Cikin Hadari

Your browser doesn’t support HTML5

Yakin basasan Yemen, ya sa harkar su cikin hadari, ya kuma bar mazauna yankunan karkara dake dogaro da sana’ar kamun kifi cikin rashin hanyoyin samun kudaden shiga.