WASHINGTON, DC —
Yayin da ake cigaba da bukukuwan lashe zaben da tsohon shugaban mulkin soja, Janar Muhammdu Buhari, suma al’ummomin yankunan da aka kwato daga hannun yan Boko Haram sun bi sahu wajen yin murnan.
To sai dai kuma wasu talakawa sun bayyana nasu bukatun ga sabuwar gwamnatin da za’a kafa. Saurari cikakken rahotan