YANAYI DA MUHALLI: Yadda Sauyin Yanayi Ke Shafar Bangarorin Rayuwar Al’umma a Fadin Duniya - Janairu 27, 2023

Aisha Muazu

Shirin na wannan makon, ya duba yadda sauyin yanayi ke shafar bangarorin rayuwar al’umma a fadin duniya da kuma hanyoyin da za’a bi a dakile su.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YANAYI DA MUHALLI: Yadda Sauyin Yanayi Ke Shafar Bangarorin Rayuwar Al’umma a Fadin Duniya.mp3