YANAYI DA MUHALLI: Yadda Noma Ke Bada Gudummawa Wajen Gurbata Muhalli - Kashi Na Biyu - Janairu 20, 2023

Aisha Muazu

A shirin na wannan makon, mun kawo kashi na biyu na tattaunawa kan yadda noma ke ba da gudummawa wajen gurbata muhalli a Najeriya.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YANAYI DA MUHALLI: Yadda Noma Ke Ba Da Gudummawa Wajen Gurbata Muhalli PT2.mp3