YANAYI DA MUHALLI: Waiwaya-Illolin Leda Ga Muhalli-Disamba, 23, 2022

Aisha Mu'azu

A yau mun yi bibiya kan shirin da ya duba illolin leda ga Muhalli, dalilin kafa Majalisar sauyin sanayi ta Najeriya da mahimmancin ta, da kuma azamar da Najeriya ta yi domin samun moriyor agajin kudin da Amurka tayi alkawarin baiwa kasashen Afirka domin yaki da matsalolin sauyin sanayi. A

saurari cikaken sautin:

Your browser doesn’t support HTML5

YANAYI DA MUHALLI: Waiwaya-Illolin Leda Ga Muhalli