YANAYI DA MUHALLI: Nasarar Da Taron Sauyin Yanayi Na COP26 Ya Cimma - Disamba 06, 2023

Aisha Muazu

Shirin na wannan makon, ya duba irin nasarar da taron sauyin yanayi na COP26 ya cimma a taron da aka kammala a kasar Masar da ke Nahiyar Afirka.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YANAYI DA MUHALLI: Nasarar Da Taron Sauyin Yanayi Na COP26 Ya Cimma .mp3