YANAYI DA MUHALLI: Hako Man Fetur A Arewacin Najeriya

Aisha Mu'azu

Yayin da ake ci gaba da murnar shirin fara hako mai a arewacin Najeriya, za kuma a saurari abubuwan da 'yan rajin kare muhalli za su ce, a kalla nan gaba.

'Yan kwanaki bayan kammala taron COP27 a birnin Sham-el-Sheikh da ke kasar Masar, kamfanin man Najeriya mai zaman kansa, ya kaddamar da rijiyar mai dake garin Kolomari a tsakanin Jihohin Bauchi da Gombe, al'amarin da ake ganin zai bunkasa tattalin arzikin kasar tare da inganta rayuwar al'ummar yankin.

Amma menene tunanin 'yan rajin kare muhalli a game da wannan al'amari? Musamman bisa la'akari da kokarin da ake yi a fadin duniya na kaurace wa amfani da makashi mai illa zuwa ga mai safta.

A latsa nan domin sauraron shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

YDM KOLOMARI OIL WELL 112522.mp3